Queen of the North Episode 2:
Sarauniyar mu ta Arewa a yau ita ce Maryam Aminu Bamanga, wacce ta kammala karatun degree, fannin kimiyyar na'ura mai kwakwalwa, kuma ta kawo sauyi ga kasuwancin kayan abinci da miya na gargajiya a Arewa. Ku san ta yayin da take tattaunawa game da buƙatar tallafawa mata.
Submit your video, photo or story, watch out to see if your content gets featured on Allnews Facebook & Twitter page. If it does you will receive N5000
Upload Video
0 Comment(s)